IQNA

Musulmin Kasar Canada Suna Gudanar Da Taron maulidin Manzon Allah (SAW)

Bangaren kasa da kasa, musulmin kasar Canada suna gudanar da tarukan maulidin manzon Allah a birnin Calgray.

Taron Maulidin Manzon Allah A Masallacin Quds

An gudanar da taron maulidin Manzon Allah (SAW) a cikin masallacin Quds mai alfarma.

Jagora: Iran Na Bukatar Ganin Iraki Mai Karfi Da 'Yanci

A jiya ne shugaban kasar Iraki Barham Saleh ya gudanar da wata ziyarar aiki a kasar Iran, inda ya gana da mayan jami'an gwamnatin kasar.

Musulmin Najeriya Ba Su Amince Da Takura Ma Mata Kan Hijabi Ba

Majalisar musulmin Najeriya ta jaddada cewa hakkin mata musulmi ne su sanya hijabi daidai da yadda addininsu ya umarta.
Labarai Na Musamman
Taro Mai Taken Tunawa Da Allah A Kasar Canada

Taro Mai Taken Tunawa Da Allah A Kasar Canada

Bangaren kasa da kasa, cibiyar muslunci ta Imam Hussain (AS) da ke birnin Admonton na kasar Canada ta dauki nauyin shirya taro mai taken tunawa da Allah.
15 Nov 2018, 22:55
Majalisar Dinkin Duniya Ba Ta Amince da Komawar 'Yan Rohingya Ba

Majalisar Dinkin Duniya Ba Ta Amince da Komawar 'Yan Rohingya Ba

Hukumar kare hakkin bil'adama ta Majalisar Dinkin Duniya ta bukaci ganin kasar Bangaladesh ta dakatar da kokarin mayar da al'ummar Rohinga zuwa kasar Mayanmar...
14 Nov 2018, 22:49
Iran Ta Raba Kwafin Kur'anai Da Liffai A Uganda

Iran Ta Raba Kwafin Kur'anai Da Liffai A Uganda

Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur'anai da kuma littafan addini a kasar Uganda a lokacin gudanar da tarukan Maulidi.
14 Nov 2018, 22:47
Ofishin Jakadancin Iran A Najeriya Ya Kafa Kwamitin Taron Fajr

Ofishin Jakadancin Iran A Najeriya Ya Kafa Kwamitin Taron Fajr

Bangaren kasa da kasa, ofishin jakadancin kasar Iran ya kafa wani kwamiti da zai dauki nauyin shirya tarukan cikar shekaru arba'in da samun nasarar juyin...
14 Nov 2018, 22:44
Zaman Taro Mai Taken Musulunci Addinin Rahma A Zimbabwe

Zaman Taro Mai Taken Musulunci Addinin Rahma A Zimbabwe

Bangaren kasa da kasa, an shirya gudanar da zaman taro mai taken musulunci addinin rahma a kasar Zimbabwe.
13 Nov 2018, 23:53
Kuwait Da Tunisia Sun Rattaba Hannu Kan Wata Yarjejeniya Ta Kur’ani

Kuwait Da Tunisia Sun Rattaba Hannu Kan Wata Yarjejeniya Ta Kur’ani

Bangaren kasa da kasa, kasashen Kuwait da Tunisia sun rattaba hannu kan wata yarjejeniya wadda ta shafi kur’ani mai tsarki tsarki.
12 Nov 2018, 23:56
Sayyid Nasrullah: Kulla Alakoki Da Isra'ila Ya Kara Fito da Fuskokin Munafukai A Fili

Sayyid Nasrullah: Kulla Alakoki Da Isra'ila Ya Kara Fito da Fuskokin Munafukai A Fili

Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa; kulla alakoki da Isra'ila da wasu daga cikin kasashen larabawa...
10 Nov 2018, 21:42
Rumbun Hotuna