IQNA

Taron Majalisun Dokokin Kasashen Musulmi

An fara gudanar da taron shugabannin majalisun dokokin kasashen musulmi na OIC a yau 13/1/2018 a birnin Tehran.