Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na Anatoli cewa, wata cibiya ta buga kwafin kur’anai masu dauke rubutun makafi a garin Tangerang na kasar Indonesia wanda yake dauk da haruffan bri.
Wannan lamari dai ya sau karbuwa daga makafi mmusulmi da suke da matukar bukatuwa zuwa ga kur’ani da aka rubuta a cikin haruffan da za su iya karatawa.