Bangaren kasa da kasa, Firayi ministan kasar Algeria a yayin halartar taron baje kolin littafai na kasar ya bayyana cewa za a yi amfani da fasahar adana littafai ta Qom a kasar Algeria.
Lambar Labari: 3480898 Ranar Watsawa : 2016/11/01
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin masu gudanar da ayyukan yada koyarwar iyalan gidan amnzo daga kasar Ghana za su halarci taro kan Imam Ridha a Iran.
Lambar Labari: 3480692 Ranar Watsawa : 2016/08/09
Bangaren kasa da kasa, karamin ofishin jakadancin kasar Iran a Zimbabwe ya shirya taron wayar da kai ga dalibai kan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3480691 Ranar Watsawa : 2016/08/08
Bangaren kasa da kasa, wani mai matukar ban mamaki shi ne yadda aka samu wani karamin yaro mai karancin shekaru da ya hardace kur'ani a garin Zaria da ke Najeriya.
Lambar Labari: 3480685 Ranar Watsawa : 2016/08/07