An haifi Marigayi Sayyid Alminshawi a sheakara ta 1898 a kasar Masar, kuma ya rasu a shekara ta 1984, ya yi fice wajen karatun kur'ani mai tsarki a duniya.
Haka nan kuma 'ya'yansa biyu wato Muhamamd Sadiq Minshawi da kuma Mahmud Sadiq Minshawi, su ma sun shahara a duniya wajen karatun kur'ani da kyakkyawan sauti.
A cikin wannan sauti da aka nada za a ji karatun dukkanin makarantan su uku suna karanta ayar kur'ani daga surat Balad: