IQNA

Rufe hubbaren Husaini da bakin kyalle a yayin da watan Muharram ke shirin kamawa

19:41 - July 16, 2023
Lambar Labari: 3489479
Karbala (IQNA) An shirya hubbaren Imam Husaini (AS) da ke Karbala domin tarbar bakwancin masu ziyara a watan  Muharram.

Kamfanin dillancin labaran kur’ani na iqna ya habarta cewa, ya nakalto daga shafin sadarwa na yanar gizo na hubbaren Hosseini cewa, an shimfida jajayen kafet a harabar hubbaren cikin ginin na tsawon kwanaki na watan Muharram domin tarbar masu ziyara da makokin Aba Abdullah (AS) a cikin watan makokin Muharram na shahadar Imam Hussaini (AS).

 

 

 

 
 
 

 

captcha