iqna

IQNA

idin fitr
A karon farko cikin shekaru 100 da suka gabata;
IQNA - Masallatan birnin gabar tekun kasar Girka a karon farko cikin shekaru 100 da suka gabata sun gudanar da Sallar Idin Al-Fitr a sabon masallacin wannan birni.
Lambar Labari: 3490973    Ranar Watsawa : 2024/04/12

IQNA - A cewar sanarwar cibiyar nazarin taurari ta kasa da kasa, a kasashen Larabawa 8 da na Musulunci, Laraba ita ce Idin Al-Fitr.
Lambar Labari: 3490950    Ranar Watsawa : 2024/04/08

Idin Fitr Tunawa Ne Da Tsarkin Ruhi Da Zuciyar Musulmi Da Ke Cike Da Albarkar liyafar ubangiji, Wannan rana dole ne mu yi amfani da ita, domin kuwa tana daya daga cikin abin da ya hada musulmi. Domin samar da hadin kai tsakanin al'ummar musulmi dole ne amfana da wannan rana, domin kuwa msuulmi suna da matukar bukatar hadin kai. Ayatollah Sayyid Ali Khamenei 4/11/2005
Lambar Labari: 3481640    Ranar Watsawa : 2017/06/25