iqna

IQNA

trump
Bangaren kasa da kasa, daruruwan musulmi ne suka gudanar da salla a gaban fadar white house domin nuna rashin amincewa da kudirin Trump a kan birnin Quds.
Lambar Labari: 3482183    Ranar Watsawa : 2017/12/09

Bangaren kasa da kasa, wasu bayanai daga cibiyoyi daban-daban a kasar Amurka sun tabbatar da cewa shafukan yanar gizo na google da facebook syn taimaka wajen kara yada kyamar msuulmi a kasar Amurka da turai.
Lambar Labari: 3482016    Ranar Watsawa : 2017/10/19

Bangaren kasa da kasa, cincirindon Amurka ne suka gudanar da wani gangamia yau a garin Los ngele na Amurka domin nuna adawa da shirin Trumpna korar baki.
Lambar Labari: 3482003    Ranar Watsawa : 2017/10/15

Bangaren kasa da kasa, shafukan yanar izo na kungiyoyin musulmi 42 a kasar Aurka suka kalubalaci shugaan kasar Donald Trump kan dokarsa ta nuna wariya ga musulmi.
Lambar Labari: 3481911    Ranar Watsawa : 2017/09/19

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da jerin gwano wanda ya hada msuulmi da wadanda ba musulmi ba a garin Charlottesville na jahar Virginia a kasar Amurka domin yi Allah wadai da harin nuna wariya.
Lambar Labari: 3481794    Ranar Watsawa : 2017/08/13

Bangaren kasa da kasa, bisa ga al'ada ta tsawon shekaru kimanin 20 ana gudanar da taron idin karamar salla a cikin fadar white house amma wannan gwamnatin Amurka ta kawo karshen wannan al'ada.
Lambar Labari: 3481643    Ranar Watsawa : 2017/06/25

Bangaren kasa da kasa, bayan gama ziyarar da ya kai a birnin Riyadh fadar masarautar Saudiyya, tare da gabatar da jawabi ga wasu shugabannin larabawa da na wasu kasashen musulmi, Donald Trump kai tsaye ya wuce zuwa Isra'ila.
Lambar Labari: 3481545    Ranar Watsawa : 2017/05/24

Cibiyar Musulmin Amurka Kan Jawabin Trump
Bangaren kasa da kasa, babbar cibiyar musulmin Amurka ta mayar da martani dangane da kalaman Donald Trump a gaban taron da Saudiyya ta kira a birnin Riyadh.
Lambar Labari: 3481539    Ranar Watsawa : 2017/05/22

Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin jahohin Amurka da suka hada har da Washinton, New York da kuma Virginia sun nuna rashin amincewarsu da shirin Trump na korar baki da musulmi.
Lambar Labari: 3481195    Ranar Watsawa : 2017/02/02

Bangaren kasa da kasa, Gwamnatin Donald Trump na nazarin saka kungiyar 'yan uwa musulmi (muslim Brotherhood) ta kasar Masar a cikin jerin kungiyoyin 'yan ta'adda na duniya.
Lambar Labari: 3481177    Ranar Watsawa : 2017/01/27

Bangaren kasa da kasa, Cibiyar musulmin kasar Amurka ta bukaci da a soke sunan wani malamin addinin kirista mai tsananin kiyayya da musulmi daga cikin sunayen mutanen da aka gayyata domin halartar taron rantsar da Trump.
Lambar Labari: 3481136    Ranar Watsawa : 2017/01/15

Bangaren kasa da kasa, Dave Lindorff fitaccen marubuci dan kasar Amurka ya bayyana cewa, Trump ba zai iya aiwatar da shirinsa na korar musulmi ko hana su shiga Amurka ba.
Lambar Labari: 3481065    Ranar Watsawa : 2016/12/24

Bangaren kasa da kasa, shugaban kasar Amurka mai jiran gado Donald Trump na da shirin dauke ofishin jakadancin Amurka daga Tel Aviv zuwa birnin Quds.
Lambar Labari: 3481032    Ranar Watsawa : 2016/12/13

Sakamakon wani jin ra'ayin jama'a da aka gudanar a kasar Amurka ya yi nuni da cewa kimanin kashi 82% na Amurka sun yi amannar cewa ana kuntata wa musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3481022    Ranar Watsawa : 2016/12/10

Bangaren kasa da kasa, jagororin kungiyoyin musulmin Amurka kusan 300 ne suka sa hannu kan wata wasi zuwa ga Trump dangane da rashin amincewa da siyasar kymar musulmi.
Lambar Labari: 3481008    Ranar Watsawa : 2016/12/06

Bangaren kasa da kasa, mabiya addinin muslunci a kasar da dama suna nuna damuwa da fargaba kan zaben Donald Trump a matsayin shugaban kasar.
Lambar Labari: 3480924    Ranar Watsawa : 2016/11/09

Bangaren kasa da kasa, sakamakon maganganu da Donal Trump dan takarar shugabancin Amurka ke yi ya kara jawo ma msuulmi bakin jinni a jahar New Jersey ta kasar Amurka.
Lambar Labari: 3480812    Ranar Watsawa : 2016/09/27