Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Uganda ta sanar da cewa, za ta shiga cikin tsarin nan na bankin musulunci wada baya ta’ammli da riba.
Lambar Labari: 3482368 Ranar Watsawa : 2018/02/05
Bangaren kasa da kasa, an girmama wasu mutane da suka gudanar da bincike da kuma rubutu kan marigayi Imam Khomenei (RA) a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482363 Ranar Watsawa : 2018/02/04
Bangaren kasa da kasa, an rattaba hannu kan wata wata yarjejeniya ta gudanar da aiki tare wajen tarjama hikimomin littafin nahjul Balagha da ma wasu litafan malaman kasar Iran a Senegal.
Lambar Labari: 3482360 Ranar Watsawa : 2018/02/03
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron tunawa da sheikh Mukhtar Kal Dramah wanda ya tarjama kur'ani mai tsarkia kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482348 Ranar Watsawa : 2018/01/30
Bangaren kasa da kasa, Farfesa Rahmatulah Jian Mbang shugabar jami’ar Tais a birnin Dakar na Senegal ta karbi kyautar kur’ani daga karamin jakadan Iran.
Lambar Labari: 3482345 Ranar Watsawa : 2018/01/29
Bangaren kasa da kasa, za a gabatar da wani littafi da aka tajama a cikin harshen Farasanci a kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482344 Ranar Watsawa : 2018/01/28
Bangaren kasa da kasa, Sheikh Muntaka Bashir Mbaki wanda aka haifa a cikin shekara ta 1934 a garin Tuba na Senegal ya zama jagoran mabiya darikar Murdiyyah a kasar.
Lambar Labari: 3482306 Ranar Watsawa : 2018/01/17
Bangaren kasa da kasa, tarjamar kur'ani da Abul Kasim Fakhri ya yi a cikin harshen Faransanci ya samu karbuwa a Senegal.
Lambar Labari: 3482300 Ranar Watsawa : 2018/01/15
Bangaren kasa da kasa, an bayar da kyautar kwafin kur’ani mai tsarki da aka tarjama a cikin harshen Faransanci ga ministan kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482297 Ranar Watsawa : 2018/01/14
A Makokin Rasuwar Sheikh Bamba
Bangaren kasa da kasa, jim kadan bayan sanar da rasuwa babban malamin addini Sheikh Mukhtar Bamba malamin darikar Muridiyya a Senegal an saka karatun kur'ani da sautin Karim Mansuri.
Lambar Labari: 3482288 Ranar Watsawa : 2018/01/11
Bangaren kasa da kasa, Allah ya yi wa jagoran darikar Muridiyya Sheikgh Sarin Mukhtar Mbaki rasuwa a kasar Senegal yana da shekaru 94 a duniya.
Lambar Labari: 3482287 Ranar Watsawa : 2018/01/11
Bangaren kasa da kasa, an bayar da wasta kyauta mai taken Manzon Rahma ga wasu mawakan muslunci a Senegal.
Lambar Labari: 3482219 Ranar Watsawa : 2017/12/20
Bangaren kasa da kasa, wata tawagar Iraniya makaranta kur'ani sun isa kasar Senegal domin halartar wani taron kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3482209 Ranar Watsawa : 2017/12/17
Bangaren kasa da kasa, an gudanar da taron makon hadin kai karo na biyu a kasar Senegal domin tunawa da hahuwar manzon Allah.
Lambar Labari: 3482184 Ranar Watsawa : 2017/12/09
Bangaren kasa da kasa, fitaccen mai tarjamar kur'ani dan kasar Senegal zai halarci taron makon hadin kai a birnin Tehran an kasar Iran.
Lambar Labari: 3482149 Ranar Watsawa : 2017/11/29
Bangaren kasa da kasa, ana ci gaba da gudanar da tarukan mauldin manzon Allah a birane daan-daban na kasar Senegal.
Lambar Labari: 3482140 Ranar Watsawa : 2017/11/26
Bangaren kasa da kasa, an bude wani baje koli a birnin Dakar na kasar Senegal na littafai da aka rubuta kan manyan malaman Iran da Senegal da suka hada da Imam Khomenei (RA) da kuam Sheikh Amadu Bamba.
Lambar Labari: 3482137 Ranar Watsawa : 2017/11/25
Bangaren kasa da kasa, wata tawagar wasu masana na jami'oin Iran da suka ziyarci kasar Senegal sun duba wani dakin ajiye kayan fasahar rubutun kur'ani a Dakar.
Lambar Labari: 3482125 Ranar Watsawa : 2017/11/22
Bnagaren kasa da kasa, an gudanar da zaman taro karo na biyu kan masana na kasashen Iran da Senegal wato Allamah Tabataba'i da sheikh Malik Se.
Lambar Labari: 3482119 Ranar Watsawa : 2017/11/20
Bangaren kasa da kasa, wata dalibar jami’a mai karatun digirin digirgir a kasar Senela mai suna Suad Lee ta rubuta wata makala mai taken Arbaeen a jarida direct info.
Lambar Labari: 3482079 Ranar Watsawa : 2017/11/08