IQNA - Dubban Falasdinawa masu ibada, duk da tsauraran matakan tsaro da sojoji suka dauka da safe, Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa duk da matakan takurawa da gwamnatin sahyoniyawan ta yi, sama da Palasdinawa dubu 60 ne suka gudanar da sallar Idi a masallacin Al-Aqsa.
17:03 , 2024 Apr 11