IQNA - Ayarin jiragen ruwa mafi girma a duniya, "Global Resistance Flotilla", wanda ya kunshi jiragen ruwa da dama da ke dauke da kayan agaji da daruruwan masu fafutuka daga kasashe 44, sun taso daga tashar jiragen ruwa na Spain da Tunisiya zuwa Gaza don karya shingen da aka yi wa Gaza.
13:39 , 2025 Aug 31