IQNA

A Daren Yau Ana Gudana Da Tarn Ghadir A Australia

23:53 - September 09, 2017
Lambar Labari: 3481878
Bangaren kasa da kasa, a daren yau ana gudana da taron idin Ghadir wanda cibya Jaafariyya ta dauki nauyin shiryaa a garuruwa daban-daban na kasar.

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, bisa ga al’ada ana gudaa da irin wannan tar a kowace shekara, inda a yau Hjatol Ilam Naghawi da kuma Feda Hussain Noushad za su gabatar da jawabi da bege ga manzon Allah da iyalan gidansa tsarkaka.

Tarn zai fara daga bayan salar magariba da Isha’I a birnin Sydney fadar mulkin kasar da kuma wasu biranan kasar, inda za a sauri jawabai daga bakunan malama kan matsayin Amirul muminin da kuma matsayin wannan rana.

Maiya tafarkin iyalan gidan manzn Alah da a koina cikin fdain duniya suna gudanar da taruka na tunawa dazagayowar wannan rana da Allah madaukakin sarki ya bayyanata a matsayin rana cikar addininsa, ranar da manzon Allah ya sanar da khalifansa kuma wasiyinsa a bayansa ga al’ummar musulmi. 

Ruwayoyi da dama sun zo da sueke tababtar da wannan lamai, kamar yadda hakan ba takaitu ga bangaren mabiya tafarin iyalan gidan manzo ba, hatta sauran bangarori na musulmi suna da ruwayoyi a cikin littafai da suka aminta da s da ske tabbatar da wannan lamari kamar yadda ya faru.

A yau ana gudanar da wannan taro a mafi yawan kasashen musulmi inda mabiya tafarkin ahlul bait (AS suke a yankin gabas ta tsakiya da wasu kasashen Afirka da na turai da kuma asia.

3639823


captcha