Tehran (IQNA) karatun kur'ani mai tsarki mai natsar da zuciya tare da Sheikh Iddy Sha'aban daga kasar Tanzania
Sheikh Iddy Sha'aban daga kasar Tanzania ya gabatar da karatun kur'ani daga surat A'ala da kyakkyawan sautinsa, kamar yadda za a iya saurare da kuma kallon karatun a bidiyon da ke kasa: