IQNA

Bikin cikar shekarun Taklifi na ‘yan mata a kasar Zambia

17:44 - June 07, 2022
Lambar Labari: 3487391
Tehran (IQNA) Cibiyar muslunci ta kasar Zambiya ta shirya bikin cikar shekarun taklifi na ‘yan mata musulmi a masallacin "Manzon Allah" da ke Lusaka, babban birnin kasar.

Bikin cikar shekarun Taklifi na ‘yan mata a kasar ZambiaTaron ya samu halartar musulmi ‘yan kasashen Lebanon, india, Pakistan mazauna kasar Zambia, da kuma wasu daga cikin musulmin kasar, inda aka gabatar da jawabai na addini a wurin.

 

 

 

 

 

 

 

https://iqna.ir/fa/news/4062444

 

 

 

captcha