iqna

IQNA

makafi
IQNA - Hukumomin Masallacin Harami da na Masjidul-Nabi sun sanar da rabon kur’ani da makala a Masallacin Harami a kwanakin karshen watan Ramadan.
Lambar Labari: 3490952    Ranar Watsawa : 2024/04/08

IQNA - Rufa ta musamman ta makafi a wajen baje kolin littafai na Alkahira ta gabatar da litattafai masu daraja da dama na manyan marubuta da marubuta a cikin wannan rumfar, kuma babu wurin tafsirin kur’ani a cikin wannan rumfar.
Lambar Labari: 3490577    Ranar Watsawa : 2024/02/02

Tehra (IQNA) Kungiyar makafi a Nouakchott babban birnin kasar Mauritaniya ta zama wurin koyar da wannan kungiya kur'ani mai tsarki, don haka ake amfani da fasahohin da makafi ke bukata.
Lambar Labari: 3489222    Ranar Watsawa : 2023/05/29

Tehran (IQNA) Duk da kasancewarsu makafi Iman da Muhammad yan kasar Masar sun fara karantarwa da haddar kur'ani mai tsarki tun suna yara, kuma a yau basirarsu ta karatun addini ta dauki hankula sosai.
Lambar Labari: 3489101    Ranar Watsawa : 2023/05/07

Tehran (IQNA) Ministan kula da harkokin addini na kasar Aljeriya ya sanar da buga kur'ani mai tsarki bugu na farko a cikin rubutun Braille a wannan kasa inda ya ce nan ba da jimawa ba za a raba kwafi dubu biyar a ciki da waje.
Lambar Labari: 3488804    Ranar Watsawa : 2023/03/14

Babban ofishin Al-Azhar da ke yankin Matrouh na Masar ne ya raba kwafin kur'ani mai tsarki a tsakanin daliban Al-Azhar masu hazaka.
Lambar Labari: 3488361    Ranar Watsawa : 2022/12/19

Tehran (IQNA) Ministan kula da harkokin addini na kasar Aljeriya yayin da yake sanar da sake buga kur'ani mai tsarki na farko na shekaru dari da suka gabata a wannan kasa ya ce: "Ana ci gaba da kammala wani karin kwafin kur'ani a cikin harshen Braille na kungiyar makafi saboda tsufar sigar da ta gabata”.
Lambar Labari: 3487441    Ranar Watsawa : 2022/06/19

Tehran (IQNA) cibiyar Aisha Surur da ke daukar nauyin ayyuka da suka shafi kur'ani ta dauki nauyin shirya gasar kur'ani ta matasa makafi .
Lambar Labari: 3485833    Ranar Watsawa : 2021/04/21

Bangaren kasa da kasa, gwamnan lardin Sharqiyya akasar Masar ya girmama wasu kananan yara guda biyu yaya da kanarsa da suka hardace kur’ani.
Lambar Labari: 3483805    Ranar Watsawa : 2019/07/03

Bangaren kasa da kasa da kasa, an raba kwafin kur'ani mai tsarki da aka buga a cikin haruffan Bril a masallacin Makka.
Lambar Labari: 3483493    Ranar Watsawa : 2019/03/26

Bangaren kasa da kasa, an raba kwafin kur'anai da aka yi amfani da fasaha ta musamman a kansu domin amfanin makafi .
Lambar Labari: 3482392    Ranar Watsawa : 2018/02/13

Bangaren kasa da kasa, Irakawa da dama suka taru domin taya dan kasar murna wanda ya samu nasara a gasar kur’ani ta duniya ta makafi da aka gudanar a Iran.
Lambar Labari: 3481460    Ranar Watsawa : 2017/05/03

Bangaren kasa da kasa, an shiga mataki na karshe a gasar karatu da hardar kur'ani mai tsarki ta makafi a kasar Oman.
Lambar Labari: 3481253    Ranar Watsawa : 2017/02/22