iqna

IQNA

birnin dubai
A daren 10 ne aka kammala taron karawa juna sani na nuna kwazon mahalarta gasar kur’ani ta duniya karo na 26 a Dubai.
Lambar Labari: 3488918    Ranar Watsawa : 2023/04/04

Tehran (IQNA) Mahalarta 6 daga kasashen Pakistan, Kamaru, Denmark, Guinea-Bissau, Guinea-Conakry da Aljeriya ne suka fafata a gasar kur'ani ta kasa da kasa ta bayar da lambar yabo ta Dubai a fagen haddar kur'ani baki daya.
Lambar Labari: 3488879    Ranar Watsawa : 2023/03/28

TEHRAN (IQNA) – An bude dakin karatu na Mohammed bin Rashid a makon da ya gabata. A cewar shafin yanar gizon aikin, an gina ginin da siffar rehl, littafin gargajiya na katako wanda ake amfani da shi wajen rike kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3487467    Ranar Watsawa : 2022/06/25

Tehran (IQNA) An bude dakin karatu na ''Mohammad Ibn Rashed'' mai dauke da gine-gine na musamman da ke nuna tafiyar kur'ani da litattafai sama da miliyan daya na bugu da na lantarki a cikin harsuna daban-daban da kuma manyan wurare a hawa 9.
Lambar Labari: 3487453    Ranar Watsawa : 2022/06/22

Tehran (IQNA) lambun kur’ani da ke birnin Dubai na hadaddiyar daular larabawa ya zama daya cikin muhimman wurare da mutane suke ziyarta a birnin.
Lambar Labari: 3485593    Ranar Watsawa : 2021/01/27

Tehran (IQNA) daya daga cikin ‘yan sandan birnin Dubai na kasar UAE ta yi murabus daga aikinta saboda kasar ta kulla alaka da Isra’ila.
Lambar Labari: 3485103    Ranar Watsawa : 2020/08/19

Bangaren kasa da kasa, a yau ne ake rue gasar kur’ani ta duniya a birnin Dubai na kasar hadaddiyar daular larabawa.
Lambar Labari: 3482722    Ranar Watsawa : 2018/06/03